Turkiya
Turkiya ta kama masu tsaron fadar shugaban kasa 300
Rahotanni daga Turkiya sun ce shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan ya bada umurnin kama masu tsaron fadar shugaban kasar 300 sakamakon yunkurin juyin mulkin da akayi a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotanni sun ce tuni aka kama 283 daga cikin su saboda zargin cewar suna da hannu a juyin mulkin da bai yi nasara ba.
A wani labara kuma, gwamnatin Turkiya ta soke fasfo din mutane 10,856 saboda fargabar da ake da shi cewar masu rike da su na da hadari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu