Isa ga babban shafi
Libya

Sojan Libya sun kubutar da 'yan kasashen waje 13 daga hannun kungiyar IS

Sojan Libya sun kubutar da wasu ‘yan kasashen waje akalla 13 daga hannun mayakan kungiyar IS masu ikirarin jihadi da kafin tsiya, wadanda aka yi garkuwa da su a yankin garin Sirte. 

Alamar Gwamnatin kasar Libya
Alamar Gwamnatin kasar Libya REUTERS/Anis Mili
Talla

Wata sanarwa daga Sojan Libyan na cewa cikin wadan da aka kubutar akwai dan kasar Turkiyya daya da dan kasar Masar daya da kuma mata 11 ‘yan kasar Eritrea.

Sojan Gwamnatin Libya na fafatawa ne da ‘yan kungiyar IS a maboyar su ta karshe a Sirte domin kawo karshen su a kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.