Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zaben Amurka: Sulaiman Garba Saminaka

Wallafawa ranar:

Dangane da yadda ake bukatar dan takara ya lashe zaben shugaban kasa a Amurka musamman wasu jihohin kasar da ke da matukar muhimmanci a siyasar kasar. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Sulaiman Garba Karako Saminaka da ke zaune a kasar ta Amurka, domin jin karin bayani a game da tsarin zaben.

'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican
'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican REUTERS/Mike Segar/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.