Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Labarin Ilhan Omar 'yar Somalia da Donald Trump na Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Tambayoyin ku da Amsa na wannan makon na tafe da tarihin zababben Shugaban kasar Amurka Donald Trump da Labarin 'yar gudun hijiran Somalia, Ilhan Omar, da ta zama 'yar majalisar wakilai a Amurka. A yi sauraro Lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.

Ilhan Omar 'yar gudun hijira da ta zama 'yar majalisar wakilai a Amurka
Ilhan Omar 'yar gudun hijira da ta zama 'yar majalisar wakilai a Amurka AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.