Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Lawal Yakubu Gada kan canjin yanayi

Wallafawa ranar:

Kasashen Duniya na ci gaba da yin tir da matakin da shugaban Amurka ya dauka na janye kasar daga yarjejeniyar rage dumamar yanayi da aka cimma a watan Disamban 2015 a birnin Paris. Kin amincewa da yarjejeniyar Paris dai na nufin cewa masana’antun Amurka za su ci gaba da fitar da tururi mai gurbata yanayi kamar yadda aka saba, sannan ba za ta zuba ko sisin kobo ba a asusun musamman da yarjejeniyar Paris ta bukaci a kafa. Abdoulaye Issa ya tattaunawa da masanin muhalli a Najeriya Hon. Lawal Yakubu Gada

Shugaban Amurka Donald Trump
Shugaban Amurka Donald Trump © REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.