Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ranar ma'aikata ta duniya: Wace matsala ce ke ci musu tuwo a kwarya

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar da aka ware a matsayin ranar ma’aikata ta duniya wanda ke bada damar tilawar cigaba da aka samu ko akasin haka kan ayyukan kwadago da kuma kula da rayuwar ma’aukatan.Bikin kan bada dama ma’aikata sun bayyana damuwar su domin hukumomi da duniya su ji.Wakilinmu Tasiu Zakari ya tattauna da Comrade Jibrin Banchir, shugaban kungiyar kwadago ta Jihar Plateau kuma dan majalisar kungiyar kwadago ta kasa, kuma ga tsokacin da yayi akan ranar.

Dubban ma'aikata 'yan kasar Philippines yayinda suke tattakin zagayowar ranar ma'aikata ta duniya zuwa fadar shugabancin kasar a birnin Manilla.
Dubban ma'aikata 'yan kasar Philippines yayinda suke tattakin zagayowar ranar ma'aikata ta duniya zuwa fadar shugabancin kasar a birnin Manilla. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.