Isa ga babban shafi

Taiwan za ta kare kan ta daga duk wata mamaya daga waje

A jiya asabar ne , Shugaban kasar China, Xi Jimping ya yi bikin tuni da zagayowar ranar juyin juya hali ,shekaru 110 da suka gabata ya dau daukar alkawalin sake hada tsibirin Taiwan da kasar ta China.

Shugaban Taiwan Tsai Ing-wen
Shugaban Taiwan Tsai Ing-wen AP - Chiang Ying-ying
Talla

Tsai Ing –Wen Shugabar Taiwan wacce ta mayar da martani ga China,ta na mai cewa har idan ta kama ,Taiwan za ta kare kan ta da ci gaba da kasancewa a karkashin tsarin demokurradiyya.

Shugabar taiwan Tsai Ing-wen
Shugabar taiwan Tsai Ing-wen Sam Yeh AFP

Taiwan dake da yawan al’uma da suka kai milyan 23 na rayuwa ne cikin barazanar China da kan iya mamaye ta a duk lokacin da ta ga dama.

Wani dan Taiwan
Wani dan Taiwan Philip FONG AFP/File

Shugabar a karshe ta na mai cewa ,fatan kowace kasa shine na kasancewa cikin zaman lafiya da makwabta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.