Mata-MDD
Rahoto kan ranar yaki da cin zarafin Mata ta Duniya
Kowacce 25 ga watan Nuwamba, rane ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don yaki da cin zarafin mata. Kungiyoyin kare hakkin bil’adama na amfani da wannan rana don fadakarwa dangane da muhimmancin kare hakkokin mata, to sai dai duk da wannan kokari da ake yi, akwai alamun da ke tabbatar da cewa matsalar na dada yin kamari a wasu kasashe.Ga rahoton da wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana daga Damagaram Zinder.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:10