Isa ga babban shafi
Ranar mata

Rahoto kan ranar mata ta duniya

Kamar yadda kuka ji a labaranmu, yau ake bikin ranar matan duniya, wadda majalisar Dinkin Duniya ke warewa ko wace ranar 8 ga watan Maris na ko wacce shekara.Taken bikin na bana dai shine kawar da banbanci, bisa manufar samar da duniyar da babu kyama ko wariya.Albarkacin wannan ranar, shi ma wakilinmu a jihar Kano Abubakar Isa Dandago ya aiko mana da rahoto na musamman a kai.

Wasu da ke gangaminn ranar mata ta duniya a birnin Tokyo na Japan.
Wasu da ke gangaminn ranar mata ta duniya a birnin Tokyo na Japan. AFP - KAZUHIRO NOGI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.