Isa ga babban shafi

Manhajar SWIM ta yi tafiyar ruwa da kudaden miliyoyin mutane

Wasu kwararrun ‘yan damfara a shafin Intanet da suka kirkiri manhajar SWIM sun yi awon gaba da biliyoyin kudaden jama’a da suka zuba hannayen jari a cikin manhajar.

'Yan damfara sun dade suna yin awon gaba da kudaden miliyoyin mutane a sassan duniya
'Yan damfara sun dade suna yin awon gaba da kudaden miliyoyin mutane a sassan duniya Getty Images - Witthaya Prasongsin
Talla

Wannan al’amari ya jefa dubban mutane a sassan duniya cikin tsaka mai wuya, ganin yadda ‘yan damfarar suka kassara su cikin kankanin lokaci.

Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron rahoton da Abdurrahman Gambo Ahmad ya hada kan wannan al'amari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.