Isa ga babban shafi

Yau ake bikin ranar Masoya ta Duniya wato Valentine Day

Yau ta ke ranar Masoya ta duniya ko kuma Valentine Day a turance wadda ke gudana a duk ranar 14 ga watan Fabarairu, sai dai a wannan karo bikin wannan rana da matasa kan gudanar ta zo a wani yanayi da jama'a ke kokawa da tsadar rayuwa baya ga tashin farashin kayayyaki ciki kuwa har da kyautukan da masoya kan bai wa juna a irin wannan lokaci. Shamsiyya Haruna ta hada mana rahoto.

Bikin na bana na zuwa a dai dai lokacin da ake fama tsadar furanni a sassan Duniya.
Bikin na bana na zuwa a dai dai lokacin da ake fama tsadar furanni a sassan Duniya. AP - Nam Y. Huh
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.