Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon ya duba me 'ya'yan Jam'iyyar APC ke cewa, kan bayanan Muhammadu Buhari yayin ziyararsa zuwa kasar Amurka musamman batun hukunta wadanda suka yi sama da fadi da kudadden gwamnati tare da Bashir Ibrahim Idris.