Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawar Karshen Mako “Operation Rainbow’
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A KOKARIN da take, na samun dawamammen zaman lafiya, Gwamnatin Jihar Plateau na yunkurin kaddamar da wani shirin kafa rundunar tsaro, mai suna ‘Operation Rainbow’ dan taimakawa wajen wanzar da zaman lafiya.Tuni wannan yunkuri ya gamu da suka daga wasu al’ummomin Jihar, da kuma masana harkar tsaro.A cikin wannan shirin, BASHIR IBRAHIM IDRIS yayi nazarin matsalar, inda yaji ta baki Gwamnan Jihar, da kuma ruwa wasu daga cikin jama’ar Jihar.
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu