NATO-Libya
Kungiyar NATO ta Amsa Kisa A Libya
Kungiyar Kawancen Tsaro ta NATO, ta dauki alhakin kashe fararen hula a birnin Tripoli, sakamakon wasu hare haren da ta kai birnin.Wannan na zuwa ne bayan korafin da Gwamnatin Libya tayi, ta hannun Ministan yada labarai, Musa Ibrahim.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Musa Ibrahim
"me ya kawo haka, haka ne kare fararen hula, haka ne hanyar samar da zaman lafiya a Libya, da kai hari kan fararen hula, da kuma kashe daukacin iyalin gida guda."
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu