Isa ga babban shafi
Canada

Dakarun Canada zasu fice da Afghanistan

Bayan sun kwashe shekaru tara, ana fatawa a kasar Afghanistan, dakarun kasar Canada zasu fice daga kasar a karshen wannan mako.Rahotanni sun ce, sojin Canada 157 aka kashe a Afghanistan, yayin da kasar ta kashe sama da Dala bilyan 11 a Yakin. 

REUTERS/Fabrizio Bensch
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.