Libya
Yan Tawayen Libya sun ausa kusa da birnin Tripoli
Yan Tawayen Libya, sun samu nasarar kwace wani kauye, mai suna Gualish, dake kusa da birnin Tripoli, a yunkurin da suke na kwace birnin Tripoli.Yan Tawayen dake dauke da makaman da kasar Faransa ta basu, da kuma taimakon harin sama da kungiyar kawancen Tsaro ta NATO ke kaiwa, na cigaba da kai hari dan kifar da Gwamnatin shugaba Muammar Ghadafi.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: