Isa ga babban shafi
Morocco

Sarkin Morocco ya bayyana shirin zabe 'yan majalisu atre da bude iyaka da Algeriya

Sarkin Moracco Mohammed na VI ya bayyana goyon bayan sake bude kan iyakar kasar da Algeria, wadda aka rufe tun shekarar 1994, saboda zaman tankiya, tsakanin kasashen na yankin Arewacin Afrika.Ya bayyana haka cikin jawabin daya gudanar, inda ya nemi warware sabani dake tsakanin ksashen.Sarki Mohammed ya kuma aiyana shirin gudanar da zaben ‘yan majalisun dokokin kasar ta Morocco cikin gaggawa, domin kafa sabuwar gwamnati. 

Sarki Mohammed  na  Morocco
Sarki Mohammed na Morocco Reuters/Jamil Bittar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.