Greece-EU
Ministocin Kudade Na Kasashen Turai Na Taro Game Da Matsalar Kasar Girka
Ministocin harkokin kudi na kasashen Turai 17 masu aiki da kudi daya, na gudanar da suna tattauna yuwuwar kara kudadeden da suka kai euro bilyan takwas wa kasar Girka, domin daidaita tattalin arzikinta.Dubban ma’aikata na kasar ta Girka zasu rasa aiki. Amma wasu dalilai ke janyo gindaya wadannan ka’idoji na rage ma’aikata, Dr Badayi Sani masanin tattalin arziki na Jami’ar Bayero ta Kano dake Tarayyar Nigeria, ya yi mana karin haske akai:
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Dr Badayi Sani
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu