Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Al'ummar Duniya ta kai Biliyon bakwai

Wallafawa ranar:

Kididdigar da masana zamantakewa suka bayar ta nuna cewa, a ranar 31 ga watan Octoban 2011, al’ummar duniya ta cika miliyo dubu 7, wato biliyon 7 kenan, wannan ya kusan ninka adadin da ake da shi shekakaru 40 da suka wuce wato shekarar 1970, lokacin da ake da miliyon kasa da biliyon 4. Gwamnan babban bankin Nigeria ya Sanusi lamido Sanusi ya shiada wa ‘yan majalisar dokokin kasar cewa kashi 11 cikin 100 na manoman kasar ne kawai, ke amfana da tallafin da gwamnati kasar cewa tana bayar wa kan kayan aikin gona.A kwanakin baya ‘yan kunguyoyin fararen hula daban daban a Nigeria, suka hada kai suka yi wani gangami, don jan kunneen gwamnatin kasar, kan yadda suke gani ta gaza wajen cika alkawarin da ta dauka na samar da wutar lantarki.Wadannan sune batutuwan da za mu tattauna cikin shirin na wannan makon, wanda ni Nasiruddeen Muhammad zan gabatar, ayi saurare lafiya. 

Wasu Jarirain da aka haifa ba da dadewa ba
Wasu Jarirain da aka haifa ba da dadewa ba REUTERS/Pawan Kumar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.