Saurari Ra'ayinka game da zaben Bensouda matsayin babbar mai gabatar da kara a ICC
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:01
A kowace Rana tsakanin Litinin zuwa Juma'a Gidan Rediyo Faransa yakan ba masu saurare damar Tofa albarkacin bakinsu akan wani muhimmin batu a duniya tare da basu damar bayyana ra'ayoyan da ke ci masu tuwo a kwarya a kowace ranar Juma'a da suka shafi ci gabansu da matsalolin rayuwa tare da bada shawarwari da hanyoyi da suke ganin ya dace domin biya masu da bukatunsu na ruyuwa.
A cikin Shirin zaku ji ra'ayoyin wasu daga cikin dinbim masu saurarenmu a fadin duniya wadanda ke kiranmu a kowace safiya domin tofa albarkacin bakinsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu