Isa ga babban shafi

Masu amfani da Facebook da sauran shafuka sun samu matsala

Masu amfani da shafin sada zumunta na Facebook dasauran shafuka sun fuskanci matsala wajen shiga shafukansu domin gudanar daharkokin da suka saba na yau da kullum saboda abinda kamfanin ya kira wasu matsalolin yake fuskanta.

Manhajar facebook da sauran manhajoji
Manhajar facebook da sauran manhajoji Reuters/Eric Gaillard
Talla

Kamfanin Downdetector dake sa ido kan shafukan dake intanet ya ce tun da misalin karfe 12 na rana agogon GMT aka samu matsalar wadda ta shafi Facebook da Instagram da kuma WhatsApp.

Kamfanin Facebook ya sanar da samun matsalar wadda ta hana mutane saka hotuna ko kuma sauke su tare da bidiyo, inda ta nemi gafarar jama’a kuma ta ce tana kokarin shawo kansu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.