Ilimi Hasken Rayuwa
Matashin da ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri a Kano- 3
Wallafawa ranar:
Kunna - 11:50
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya cigaba da tattaunawa kan matashin nan dan Jihar Kano Sa'id Ahmad ya kera jirgin sama marar matuki. Cikin shirin na wannan lokaci za a ji tattaunawa da mutanen da suka shaida gagarumin aikin matashin