-
Matsalar Iran da Afghanistan ce zata mamaye ganawar Obama da Cameron
-
Kotun Duniya zata yanke hukunci na farko a Hague
-
Babu wata Yarjejeniya da aka cim ma tsakanin Sudan da Sudan ta Kudu
-
'Yan Sandan Najeriya sun haramta shiga da mota a wuraren ibada a Plateau
-
Marseille da Bayern sun tsallake Quarter Final a gasar Zakarun Turai
-
Chelsea zata karbi bakuncin Napoli, Madrid zata kara da CSKA Moscow
-
CPI/ICC:Kotun duniya ta samu Thomas Lubanga da aikata laifukan yaki
-
Japon: an samu girgizar kasa da ta haddasa ambaliyar ruwan tsunami
-
Rasha ta soki jan kafar da gwamnatin Syriya ke yi wajen aiki da sauye sauye
-
Kungiyar Alshabab a Somaliya, ta kai hari a fadar shugaban kasa
-
Shugaba Watara na kasar Cote d'Ivoire ya bukaci gwamnatinsa ta baiwa fannin tattalin arziki muhimmanci
-
a kalla mutane 28 ne suka rasa rayukansu a hadarin mota a kasar Suisse
-
Wani jirgin sama mai saukar agulu na yan sandan Najeriya ya yi hatsari tare da kashe yan sanda 4 dake cikinsa