Isa ga babban shafi
Belgique

a kalla mutane 28 ne suka rasa rayukansu a hadarin mota a kasar Suisse

A kalla mutane 28 ne, wadanda suka hada da kananan yara 22 yan makaranta a kasar Bejiyom ne, suka rasa rayukansu a cikin wani hatsarin motar Bus, a garin Sierre dake yankin kudancin kasar Suisse.An bayyana cewa, motar Bus din dake dauke da mutane 52 na tafiya ne a kan hanyar garin Sion inda ta kaucewa hanya ta daki kankaren gada, da misalin karfe 9 na daren jiya talata a yankin gabas maso yammacin garin na Sierre.Kakakin yan sanda yankin Valais Renato Kalbematten ya bayyana cewa, har yanzu ba a gano abinda ya haddasa hadarin ba.   

Le bus accidenté ramené à Sierre, le 14 mars 2012.
Le bus accidenté ramené à Sierre, le 14 mars 2012. REUTERS/Denis Balibouse
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.