-
Hollande ya kai ziyara kasar Mali domin fara shirin mika kasar ga dakarun Afrika
-
Za mu tattauna da gwamnatin Syria amma da sharadi- Jagoran ‘Yan adawa
-
Ruftawar gada ta hallaka mutum 9 a China
-
Mutane biyar da ake zargi da yin fyade da kisan kai a India sun ki amsa laifukan da ake tuhumarsu akai
-
An jibge ‘Yan sandan kwantar da tarzoma kusa da fadar Shugaban kasar Masar
-
Mutane biyar sun mutu a Senegal bayan wasu ‘Yan bindga sun kai hari kan wani banki
-
Rasha na duba hanyoyi kawo karshen rikicin Syria
-
Girka na samun matsin lambar kare turbar demokradiya
-
QPR ta sake dankarewa a kasan teburin gasar Premier bayan ta tashi 0-0 da Norwich
-
Ghana ta yi waje da Cape Verde da ci 2-0, ta tsallaka zuwa zagayen kusa da na karshe.
-
Tattaunawa akan hukunci da kotu ta yankewa John Yusuf Yakubu akan kudaden fansho
-
Shugaban Najeria, Goodluck Jonathan ya kira wani taron gaggawa kan kudin tallafi yaki da cutar kanjamau
-
Hira da Adam A. Zango wasu masu harkar Fina finan Hausa na Kamfanin Crown Studio dake Kaduna a Najeriya
-
Tura 'Yan jaridun Nahiyar Afrika zuwa kasar Mali domin debo bayanai akan rikicin kasar.