-
AU ta dage takunkumi da ta kakabawa shugaban kasar Madagasacar
-
Ibrahim Boubacar Keita, ya nada Oumar Tatam Ly a matsayin sabon Firaministan kasar Mali.
-
Kasar Rasha ta ki amincewa Amurka kai hari a Siriya.
-
Ana shirin haramta wanzuwar jam’iyyar ‘yan Uwa Musulmi a Masar
-
Kasashen Turai na gudanar da tattaunawa kan Siriya.
-
Daliban jami’a a Najeriya sun fusata da barazanar fara rufe Jami’o’i masu zaman kansu.
-
Kasar Ghana ta tsallake gasar fidda gwani.