-
Guatemala na gudanar da zaben shugabancin kasa, mai cike da ja in ja.
-
Faransa zata kaddamar da hare haren jiragen sama a kan mayakan kungiyar ISIS a Syria
-
Dubban yan gudun hijirar kasar Syriya sun samu tarba a kasashen Jamus da Austria
-
Nijar ta bukaci kasashe aminai na duniya su tallafa mata ta iya gudanar da zabubbukan 2016 a kasar
-
Nijar ta bukaci kasashe duniya su tallafa wa zabubbukan shekara ta 2016 a kasar
-
Fafaroma ya nemi Kiristoci su karbi 'yan gudun hijira a majami'un Turai
-
Dan Sandan daya tsinto gawar yaro a Turkiyya ya bayyana halin da ya sami kansa
-
An fara gudanar da babban zabe a kasar Guatemala
-
Gobe Buhari zai kai ziyarar wuni guda a kasar Ghana