-
Piraiministan kasar Libya da ya kubuta, ya isa a Hedikwatar gwamnatin kasar.
-
Mai yuwa ne kasar Amurka ta dage dakatar da cinikin Makamai zuwa kasar Masar.
-
Kotu ta samu mutum na Biyar a zargin kisan Rafeq Hariri.
-
Kasar Faransa ta ce Dakarun ta sun kashe ‘yan tawaye 10 masu kishin Addini.