Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Alamomin Cutar zika

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya tattauna da likitoci kan Cutar Zika da ta bulla a kasashen Latin kuma ta ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu yankuna na duniya.

Ana kamuwa da Cutar Zika ta hanyar Cizon Sauro kuma ta fi illa ga mata masu juna biyu
Ana kamuwa da Cutar Zika ta hanyar Cizon Sauro kuma ta fi illa ga mata masu juna biyu AFP PHOTO/Schneyder Mendoza
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.