Isa ga babban shafi
Siyasa

Siyasar Kudi Da Hayar Gangami

Wallafawa ranar:

Daya daga ciki kaurin-sunan da siyasar Nigeria tayi,shine yadda ake danganta ta da kudi kuma take dogara kacho-kam kan kudi. Daga Kampe zuwa gangamin tallata 'yan takara,ana cigaba da kashe makuden kudade wajen hayar mata da matasa domin kara armashi ga 'yan takara. Sai dai kamar bincike ya nuna wannan batu da kudi a siyasar Nigeria,na cigaba da yin tasiri kan irin tsarin mulkin Dimokiradiyyar dake bayyana a duk lokacin da aka kammala zabe da kuma kafa gwamnati. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.