Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Bukun Sallah babba

Wallafawa ranar:

A ranar 6/11/2011 al'ummar Musulmin duniya suka gudanar da bukin Sallar Idi babba, kan haka ne shirin ya zagaya, inda ya tattauna da jama'a bangarorin duniya daban daban don jin yadda aka gudanar da bukukuwan na bana, don haka sai ku biyo mu cikin shirin, wanda ni Nasiruddeen Muhammad zan gabatar, don jin yadda aka yi sallar ta bana. a yi saurare lafiya.

Al'ummar Musulmi na Sallar Idi
Al'ummar Musulmi na Sallar Idi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.