Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi game da 'Yan Najeriya na Kara Tsunduma Cikin Tsananin Talauci
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:32
Hukumar Kididdiga ta Tarayyar Najeriya ta fitar da wani rehoto wanda ke cewa mutanen da ke rayuwa kasa da Dalar Amurka guda, suna ci gaba da karuwa tun daga shekara ta 2004 duk da ci gaban tattalin arzikin da ake samu a kasar ta bangaren man fetur. Shugaban hukumar Yemi Kale, ya ce akwai ci gaban tattalin arziki da aka samu a Najeriya amma Talauci sai ci gaba da karuwa yake yi a cikin kasar duk shekara.
Talla
Kuma akai kuma ji ra'ayoyinku masu sauraro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu