Isa ga babban shafi
Wasanni

Ziyarar Serena da Venus Williams a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasannin a wannan makon ya yi bayani ne game da ziyarar fitattaun ‘Yan wasan Tennis na duniya, ‘Yan kasar Amurka kuma ‘Yan uwan juna Serena da Venus Williams wadanda suka kawo ziyara a Najeriya. a cikin Shirin za ku ji dalilin ziyararsu, tare da ji daga bakin su, shin jita jitar da ake yi cewa Asalinsu ‘Yan Najeirya ne, shin gaskiya ne?

'Yan wasan Tennis Serena Williams a gefen hagu tare da Venus Williams a lokacin da suke zantawa da manema labarai a birnin Lagos na Najeirya
'Yan wasan Tennis Serena Williams a gefen hagu tare da Venus Williams a lokacin da suke zantawa da manema labarai a birnin Lagos na Najeirya Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.