Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matsalar tsaro a Nigeria

Wallafawa ranar:

Rundunar ‘Yan Sandan Nigeria tace tana iya bakin koKarin ta wajen ganin ta gano wadanda suka sace mahaifiyar Ministan kudin kasar, Ngozi Okonja Iweala, mai shekaru 82 a duniya.Mai magan da yawun ‘Yan Sandan kasar, Frank Mba, ya bayyana matakin a matsayin na masu sace mutane dan karbar diyya ne.Tsohon kwamishinan Yan Sandan Jihar Lagos, Abubakar Tsav, yayi mana tsokaci kan matsalar tsaro a Nigeria, inda ya danganta shi da talauci.Ga dai abin da yake cewa

Tsohon Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Lagos Abubakar Tsav
Tsohon Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Lagos Abubakar Tsav
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.