Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dambarwar siyasa a Nigeria

Wallafawa ranar:

Bayanan da ke fitowa na cewa tuni aka fara buga kugen siyasa Nigeria, wannan na zuwa ne a daidai lokacin da 'yan kasar ko korafi kan matsalolin rayuwa, da rashin tsaro da sauran su.Sai dai Gwamnatin kasar na cewa ta yi rawar gani a cikin shekara da rabi, na wa'adin wannan gwamnati.wannan shine abin da za mu duba a shirin DUNIYAR MU A YAU, na wannan makon, wanda Bashir Ibrahim Idris zai gabatar, a yi saurare lafiya.

Majalisar Zartaswar Najeriya
Majalisar Zartaswar Najeriya Rfi Hausa
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.