Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano

Wallafawa ranar:

A Ranar 15 ga watan Janairu ne ‘Yan Najeriya ke juyayin kisan gillar da aka yi wa shugabanin Jamhuriya ta farko, irinsu Firaminista, Sir Abubakar Tafawa Balewa da Firimiyan Arewa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto. Dakta Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano, Ministan ne a Jamhuriyya ta Farko ya yi bayani game da rawar da shugabannin suka taka da har yasa ba a manta da su ba tsawon shekaru 47.

Dan Masanin Kano, Dr. Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da Rediyon Faransa
Dan Masanin Kano, Dr. Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da Rediyon Faransa RFIHausa/bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.