Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Arch Bishop Ignatius Kaigama

Wallafawa ranar:

Shugaban Darikar Katolika na Duniya Fafaroma Benedict na Goma Sha Shida ya bayyana yin murabus a karshen Watan Fabrairu saboda la’akari da yawan shekarunsa. Ko yaya mabiya darikar Katolika a Najeriya suka ji da wanann sanarwa, Arch Bishop Ignatius Kaigama shi ne shugaban mabiya darikar katolica a Najeriya.

Fafaroma Benedict na Goma sha Shida
Fafaroma Benedict na Goma sha Shida REUTERS/Alessandro Bianchi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.