Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rev. Anthony Zakka, na Darikar Katolika a Najeriya

Wallafawa ranar:

Fafaroma Benedict na Goma sha shida a ranar Alhamis 28 ga Fabrairu ne ya sauka daga mukaminsa na shugaban mabiya darikar katolika sama da Biliyan a duniya, bayan ya kwashe shekaru kusan takwas yana jagoranci.  Ko yaya mabiya darikar Katolika ke kallon rawar da ya taka a karkashin shugabancinsa, Rev. Anthony Zakka, shugaban mabiya darikar Katolika ne a Najeriya.

Fafaroma Benedict ya juya baya bayan ya gabatar da jawabin karshe a matsayin Shugaban mabiya darikar Katolika
Fafaroma Benedict ya juya baya bayan ya gabatar da jawabin karshe a matsayin Shugaban mabiya darikar Katolika REUTERS/Alessandro Bianchi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.