Isa ga babban shafi
Fadar Vatican

Fafaroma Benedict ya amince da dokar zaben wanda zai gaje shi

Fafaroma Benedict na XVI ya amince da wata doka da za ta matso da shirin zaben wanda zai zama magajin shi, bayan ya bayyana yin murabus. A jibi alhamis ne Fafaroma Benedict zai yi ban kwana da fadar Vatican. Bisa ka’ida, akan gudanar da taron Shugabannin darikar Katolika ne tsakanin kwanaki 15 zuwa 20 domin zaben wanda zai shugabanci Fadar Vatican a matsayin Fafaroma.

Fafaroma Benedict na "Sha Shida"
Fafaroma Benedict na "Sha Shida"
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.