Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rev Mathew Hassan Kukah

Wallafawa ranar:

Shugabannin mabiya Darikar Katolika kimanin 115 sun hallara Birnin Rome domin zaben sabon Fafaroma, bayan Fafaroma Benedict na Sha Shida ya yi murabus. Shugabannin da a ke kira Cardinals sun ce za su gana da juna kafin su fara muhawara game da zaben sabon Fafaroman a dakin taro na Sistine Chapel. Dangane da Zaben sabon Fafaroman, Faruk Yabo ya zanta da Rev Mathew Hassan Kukah, limamin darikar Katolika da ke kula da shiyar Sokoto a Najeriya.

Rev Fr Mathew Hassan Kukah limamin darikar Katolika d ake kula da shiyar Sokoto a Najeriya tare da Fafaroma Benedict na goma sha Shida mai murabus
Rev Fr Mathew Hassan Kukah limamin darikar Katolika d ake kula da shiyar Sokoto a Najeriya tare da Fafaroma Benedict na goma sha Shida mai murabus saharareporters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.