Isa ga babban shafi
Najeriya

Ofishin Shugaban Najeriya ya gana da ‘Yan Jaridu game da Matsalar Tsaro

Offishin da ke ba shugaban Najeriya shawara kan tsaro ya gudanar da taron bita na yini daya tare da ‘Yan jaridu da masana tsaro don neman samun fahimtar juna da zai taimaka wajen kawo karshen masalar tsaro da dakile ta’addanci a Najeriya. Daga Abuja Aminu Ahmad Manu ya aiko da Rahoto.

Harin da aka kai a Baga a Arewacin Najeriya
Harin da aka kai a Baga a Arewacin Najeriya
Talla

03:55

Ofishin Shugaban Najeriya ya gana da ‘Yan Jaridu game da Matsalar Tsaro

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.