Isa ga babban shafi
Iraqi

Canada ta yi gargadin barkewar yakin basasa a Iraqi

Gwamnatin kasar Canada ta yi gargadin yiyuwar samun yakin basasa a kasar Iraqi musamman game da banbancin akida inda mutane 387 suka mutu a cikin wannan watan na Mayu.

Wani wuri da bom ya tashi a Bagadaza cikin kasar Iraqi
Wani wuri da bom ya tashi a Bagadaza cikin kasar Iraqi
Talla

A jita Talata ma akalla mutane 21 rahotanni suka nuna cewa sun mutu.

An kiyasata cewa a kasar Iraqi duk wata ana samun salwantar rayuka sama da 200 tun tsakanin watan Janairu zuwa wannan watan Mayu na wannan shekara.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.