Isa ga babban shafi
Najeriya

Taron inganta Kogin Kwara a Najeriya

Wakilai daga kasashen 9 da ke cin moriyar Kogin kwara, sun kammala taronsu na tsawon kwanaki biyu a birnin Abuja na Tarayyar Najeriya. Taron ya fi mayar da hankali ne a game da manyan matsalolin da hukumar raya Kogin ke fuskanta musamman ma kin biyan kudaden tallafi da kasashen ba sa yi. Daga Abuja Mahammad Kabir Yusuf ya aiko da Rahoto.

Kogin Kwara da ake kira River Niger
Kogin Kwara da ake kira River Niger freedomonline
Talla

02:48

Rahoto: Taron inganta Kogin Kwara a Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.