Isa ga babban shafi
Nijar

Dabbobi za su fuskanci karanci abinci saboda wutar daji a Nijar

Dabbobi a Jamhuriyar Nijar a bana, za su fuskanci matsalar karancin abinci, musaman ciyawa sakamakon wutar daji da ta addabi yankunan kasar da makiyaya ke kiwo. Ofisoshin Ministan kare Gandun daji da na kiwo sun bayyana cewa kimani eka dubu 120 ta dajin ciyawar da ke Arewacin kasar suka kone lamarin da ya sa aka yi kira ga makiyaya da su zauna cikin shiri. Daga Maradi Salissou Isa ya aiko da Rahoto

Wata kasuwar Shanu da ta ci wuta a garin Potiskum Jahar Yobe a Najeriya da ke makwabtaka da Jamhuriyyar Nijar
Wata kasuwar Shanu da ta ci wuta a garin Potiskum Jahar Yobe a Najeriya da ke makwabtaka da Jamhuriyyar Nijar
Talla

02:58

Rahoto: Dabbobi za su fuskanci karanci abinci saboda wutar daji a Nijar

Salissou Hamissou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.