Najeriya
Dokar haramta aure jinsi guda ta fara aiki a Bauchi
A daidai lokacin da kungiyoyi da wasu kasashen yammaci ke sukar kafa dokar da ke haramta auren jinsi guda a Najeriya, Wata kotu a garin Bauchi ta zartar da hukuncin bulala 20 a kan wani matashi da ya amsa laifin cewa shi dan luwadi ne. yayin da akwai matasa 12 da aka gurfanar a gaban kotun kan wannan zargi. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahotanni guda biyu game da wannan batu.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahoto: Kotun Bauchi ta zartar da hukuncin Bulala 20 ga Dan luwadi
Rahoto: Dokar Luwadi ta fara aiki a Bauchi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu