Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Canada ta soke ziyarar Jonathan saboda batun auren jinsi

Wallafawa ranar:

Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra’ayinsu akan matakin Kasar Canada na soke ziyarar da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya shirya yi zuwa kasar, domin nuna rashin amincewa da dokar haramta auran jinsi guda da Najeriya ta yi.

Shugaban najeriya Goodluck Jonathan a fadar Hollande na Faransa.
Shugaban najeriya Goodluck Jonathan a fadar Hollande na Faransa. REUTERS/Benoit Tessier
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.