Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi: Tsawaita dokar ta-baci a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:30
Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu game da bukatar Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan na neman Majalisar kasar ta amince a tsawaita dokar ta-baci a Jihohin Borno da Yobe da Adamawa da ke fama da matsalar Boko Haram.