Najeriya
An dage wasan Kano Pillars
Hukumomin wasannin gasar Firimiya a Najeriya sun dage wasan Kano Pillars na farko saboda harin da ‘yan fashi suka kai wa tawagar kungiyar a lokacin da suke kan hanya zuwa garin Owerri domin fafatawa da Heartland a ranar Assabar. ‘Yan wasa biyar suka suka smau rauni bayan ‘Yan bindiga sun bude masu wuta.
Wallafawa ranar:
Talla
‘Yan wasan Pillars guda uku harsashen bindiga ya sama wadanda hada da Mohammed Gambo da Eneji Otekpa da Reuben Ogbonnava.
‘Yan bindigar sun karbi kudi a hannun ‘Yan wasa da wayoyinsu na salula amma babu wanda aka kashe a harin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu