Isa ga babban shafi
Nijar

Ana musgunawa Mata a wajen haihuwa

A Jamhuriyyar Nijar mata masu ciki na kokawa game da yadda jami’an lafiya masu karbar haihuwa ke musguna masu, ko dai ta hanyar cacar-baka ko kuma cin zarafinsu a zahiri. Saboda wannan matsalar ce ma ke sa wasu mata masu ciki da dama ke kauracewa zuwa Asibiti. Awwal Janyau ya diba matsalar a garin Agadez a cikin rahoton da ya hada mana.

RFI / Sonia Rolley
Talla

03:11

RAHOTO: Ana musgunawa Mata a wajen haihuwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.