Isa ga babban shafi
Nijar

Zuwa samo Zinari a Djado na tattare da hatsari

A Jamhuriyyar Nijar daruruwan mutane ne ke kwarara zuwa yankin Jado domin samo arzikin Zinari a yankin sahara na Agadez. Yan Nijar da dama ne ke zuwa aikin hakar zinarin tare da ‘yan kasashen Najeriya da Ghana har ma da Mali. Awwal Janyau ya kai ziyara tashar masu zuwa samo zinarin a Jado, kuma a cikin rahotonsa za ku ji shirin da masu zuwa samo zinarin ke yi kafin su kama hanya.

Tashar da ake lodin zuwa Jado domin samo Zinari a Agadez
Tashar da ake lodin zuwa Jado domin samo Zinari a Agadez RFI Hausa/Awwal
Talla

03:36

RAHOTO: Zuwa samo Zinari a Djado na tattare da hatsari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.